1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe, 07.02.2018

February 7, 2018

Cikin shirin za a ji cewa shugaban daya bangaren kungiyar Boko Haram a Najeriya, Abubakar Shekau ya yi alkawarin ci gaba da kai hare-hare duk kuwa da ikirarin samu nasara da gwamnatin kasar ke yi kan murkushe su daga tushe. Dakarun Najeriyar dai na ci gaba da gumurzu tare da motsa dajin Sambisa, wato maboyar mayakan na tarzoma.

https://p.dw.com/p/2sEWT