1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 01.10.2019

Abdullahi Tanko Bala
October 1, 2019

A cikin shirin za a ji cewa a wannan talatar Najeriya na bikin cika shekaru 59 da samun ‘yancin daga turawan mulkin mallaka na Birtaniya, ko yaya tafiya ta kasance wa kasar? A Ghana kuma ana cigaba da kai ruwa rana tsakanin gwamnanti maluman addini kan batun koya wa yara ilimin jima"i a makarantun gwamnati

https://p.dw.com/p/3QXBC