1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana:23.01.2019

Zulaiha Abubakar
January 23, 2019

Za ku ji cewar rashin cimma matsaya tsakanin kungiyar malaman jami'o'i watau ASUU da gwamnatin Taraiyyar Najeriya na cigaba da janyo martani daga bangaren kwararru da iyaye sakamakon irin zaman kashe wandon da dalibai ke yi.

https://p.dw.com/p/3C3rr