1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana:09.03.2018

Zulaiha Abubakar
March 9, 2018

A cikin shirin za a ji yadda matafiya dake bin jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna su ka shiga fargaba yayin da wasu bata gari da ake zargin masu satar mutane ne suka kai wa jirgin kasan hari.

https://p.dw.com/p/2u3bW