Shirin Rana | Duka rahotanni | DW | 24.01.2023
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana

A cikin shirin za a ji cewa, alkalumma kungiyar agaji ta ICRC sun yi nuni da cewa, kimanin mutane dubu 26 ne suka bace sakamakon rikicin yankin arewa maso gabashin Najeriya. A Nijar, kungiyoyin fararen hula sun yi kira kauracewa kasuwanni sakamakon tsadar rayuwa da ake fuskanta.