Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Shirin ya kunshi labarai da rahotanni daga sassan duniya musamman kan halin alhini da aka shiga a wasu sassan duniya a sakamakon mutuwar gwarzon kwallon kafa Pele na Brazil.
Rasuwar fitaccen dan kwallon kafa Pele ta haifar da alhini da jinjina a duk faɗin duniya a daidai lokacin da Brazil da ke zama kasarsa ta asali ta fara makoki na kwanaki uku.
Nazari kan wasu abubuwan da suka shafi wasanni da suka dauki hankali, a shekarar da ta gabata ta 2022 da kuma wannan sabuwar shekara ta 2023.