1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

February 18, 2022

A cikin shirin za a ji cewa cikin shekaru takwas, tarayyar Najeriya ta samu tagomashin tattalin arziki mafi tsoka a zango karshe na shekarar 2021, bunkasar da ake ganin na da alaka da wasu albarkatun kasa ciki har da na duke tsohon tsiniki.

https://p.dw.com/p/47FIw