1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Rana

November 15, 2021

A shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan yadda aka kammala taron duniya kan sauyin yanayi na COP26. Muna tafe da rahoto kan rikicin shugabancin Majalisar Dokokin Jihar Filato ta Najeriya. Akwai shirin Labarin Wasanni da Noma da Raya Kasa.

https://p.dw.com/p/431Qq