1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Rana

June 24, 2021

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan halin da ake ciki a Habasha bayan ruwan bama-baman da jirgin sojoji ya yi a wata kasuwa a ranar Laraba. Muna tafe da rahoto kan yadda rikicin Boko Haram na Najeriya ke shafar ayyukan raya kasa. Akwai rahoto daga Jamhuriyar Nijar kan yadda rashin tsaro ke addabar malaman makaranta.

https://p.dw.com/p/3vVuT