A cikin shirin za a ji cewa wasu sojoji na daukar matakan kisan kansu a Najeriya biyo bayan sun jima a fagen daga a yankin Arewa maso gabashin Najeriya, a yayin da kayayakin masarufi suka yi tashin gwabron zabi a daidai lokacin da aka soma azumin watan Ramadan a Nijar.