SiyasaSaurari shirin ranaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZainab Mohammed Abubakar05/04/2021May 4, 2021A Najeriya iyayen ‘yan makarantar koyon kula da gandun daji da ke jihar Kaduna da ake garkuwa da su kwanaki 55 a yanzu sun gudanar da zanga-zanga a Abuja su na neman mahukuntan kasar su taimaka domin kubutar da ‘ya'yan nasu.https://p.dw.com/p/3sxdzTalla