1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Rana

November 14, 2020

A cikin shirin bayan labaran duniya mun yi muku nazari mai zurfi game da rayuwa da gwagwarmayar marigayi Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa tsohon gwamnan tsohuwar jihar Kaduna ta Najeriya. Kazalika akwai shirin Ciniki da Masana'antu da rahoton hada-hadar kasuwannin duniya da shirin Ku Shiga Kulob da kuma Wasikun Masu Sauraro.

https://p.dw.com/p/3lIW9