1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW na 02.06.2017

Salissou Boukari
June 2, 2017

A cikin shirin za a ji cewa wasu 'yan kunar bakin wake kananan 'yan mata guda biyu sun tashi bam din da ke jikin su a sansanin 'yan gudun hijira na Kolofata da ke Kamaru, inda suka hallaka mutane tara tare da jikkata wasu da dama.

https://p.dw.com/p/2e3CJ