1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW Hausa 13.07.2018

Yusuf Bala Nayaya
July 13, 2018

A cikin shirin za a ji yadda a karon farko batun kafa rundinar 'yan sandan jihohi ya kunno kai a majalisar dattawan Najeriya. Lamarin da ke haifar da kace-nace.

https://p.dw.com/p/31QaW