1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW Hausa (03.07.16)

Mouhamadou Auwal BalarabeJuly 3, 2016

Tsagerun yankin Niger Delta sun dauki alhakin hare-hare biyar da aka kai a kan kadarorin kanfanonin hako mai da iskar gas da ke jihar Delta a Kudancin Najeriya. kana a gobe ne fraiministan Izraila Benjamin Netanyahu zai fara ziyarar kwanaki biyar a wasui kasashen Afirka.

https://p.dw.com/p/1JIKT