1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana na 24:08:2017

Ramatu Garba Baba
August 24, 2017

A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya ana ci gaba da mayar da martani kan matakin jami'an tsaron kasar na bibiyar kalaman batanci ga gwamnati da ma sojoji da ake yi a kafafan sadarwa na zamani.

https://p.dw.com/p/2imQc