1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 30.08.2019

Abdoulaye Mamane Amadou
August 30, 2019

A cikin shirin za a ji cewa hukumomi a Najeriya na ci gaba da rufe iyakokin kasar da makwaftan kasashe lamarin da ke kara ta'azzara rayuwar wasu al'ummar da ke harkokin shige da fice tsakanin kasar da makwaftanta, iyakar Kamba ta jihar Kebbi na daga cikin wadda hukumomin suka rufe.

https://p.dw.com/p/3OmBT