Shirin Rana: 30.05.2019 | Duka rahotanni | DW | 30.05.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana: 30.05.2019

A cikin shirin shirin za ku ji Jamhuriyar Nijar mayakan Boko Haram sun yi garkuwa da mutane 11 a yankin Diffa, a yayin da a Najeriya kungiyoyin bayar da agaji masu zaman kansu suka kara azama don tallafa wa wadanda rikicin 'yan bindiga ya kora daga gidajensu a Jihar Katsina.

Saurari sauti 59:59