1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 30.03.2019

Yusuf Bala Nayaya
March 30, 2019

A cikin shirin za a ji cewar shugaba Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewa Turkiyya za ta kawo karshen rikicin Siriya a filin daga. Ya yi wannan alkawarin ne a wani jawabi na yakin neman zaben kananan hukumomi.

https://p.dw.com/p/3Fx27