1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 28.08.2020

Binta Aliyu Zurmi
August 28, 2020

A cikin shirin za a ji a Najeriya jami'an tsaro sun yi nasarar tarwatsa wata kungiyar da suka kira ta yan ta'adda a jihar Nasarawa mai suna Darul Islam.

https://p.dw.com/p/3heHq