1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin rana 27.10.2020

Ramatu Garba Baba
October 27, 2020

A rahotannin za a ji cewa a Najeriya, Hukumar kula da kafofin yada labarai ta ci tarar wasu gidajen talabijin da ta zarga da laifin yada hotunan bidiyo na masu zanga-zangar ENDSARS da suka samu daga shafukan sada zumunta

https://p.dw.com/p/3kVRf