1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 27.09.2019

Binta Aliyu Zurmi
September 27, 2019

A cikin shirin za a ji kotu a Birtaniya ta dakatar da aiwatar da hukunci da aka yanke inda Najeriya za ta biya sama da dala biliyan 9 ga kamfanin nan na P&ID da ke tonon iskar gas sakamakon wata takaddama tsakanin kamfain da Najeriya. A Jamhuriyar Nijar kuwa ma'aikatar cikin gida ce ta ce ta soke tarukan Kongre da jam'iyar adawar adawa ta Moden Lumana Afirka suka yi saboda keta doka.

https://p.dw.com/p/3QNJX