1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 27.09.2018

Gazali Abdou Tasawa
September 27, 2018

A cikin shirin za ku ji cewa a Najeriya a wannan Alhamis aka soma yajin aiki na gama gari a duk fadin kasar domin neman tilasta wa gwamnati ta yi wa ma'aikata karin albashi.

https://p.dw.com/p/35bZV