1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana: 25.09.2020

Zainab Mohammed Abubakar
September 25, 2020

Masu zanga-zangar neman jan hankalin gwamnatocin duniya kan matsalolin dumamar yanayi, sun sake fitowa cikin kasashe daban-daban a karon farko tun bayan bullar annobar corona a duniyar.

https://p.dw.com/p/3j19D