1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 25-10-18

Abdourahamane Hassane
October 25, 2018

Bayan daukar dogon lokaci da kuma kin sanya hannu akan dokar da shugaba Muhammadu Buhari ya yi, yanzu majalisar dattijai ta yi wa dokar gyara inda ta tilasta amfani da naurar tantance katin zabe.

https://p.dw.com/p/37CSJ