Shirin Rana 24.04.2019 | Duka rahotanni | DW | 24.04.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana 24.04.2019

Cikin shirin za a ji cewa bankin raya kasashen Africa na AfDB na shirin jagorantar wata gidauniyar tara kudi a cigaba da neman hanyar tunkarar barazanar kafewar tafkin Chadi. Hadarin wata motar safa, ya yi sanadin mutuwar mata da kananan yara a arewacin Najeriya.

Saurari sauti 60:00