1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 22.082020

Ahmed Salisu LMJ
August 22, 2020

A cikin shirin za ku ji cewa shugaban hukumar IAEA ta Majalisar Dinkin Duniya da ke sanya idanu kan sabgogin da suka danganci nukiliya, zai kai ziyara kasar Iran domin tattaunawa da manyan jami'an gwamnatin kasar kan shirin nukiliyar Tehran din da ke cike da takaddama. Akwai sauran shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.

https://p.dw.com/p/3hLYO