1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana, 22.07.2017

July 22, 2017

A cikin shirin za a ji cewa hukumar lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya tare da wasu kungiyoyin agaji sun sake yin kashedi dangane da yaduwar da annobar kwalara ke ci gaba da yi a kasar Yemen.

https://p.dw.com/p/2h0lq