Shirin Rana 22.05.2019 | Duka rahotanni | DW | 22.05.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana 22.05.2019

A cikin shirin za a ji cewa, daruruwan mutane sun shiga fargaba bayan da rundunar sojoji ta sake kwashe wasu al’ummomin Sabongari zuwa sansanonin ‘yan gudun hijira da ke Damboa mai nisan kilomita 70 daga Maiduguri fadar gwamnatin jihar Borno.

Saurari sauti 60:00