Shirin rana 19.07.2019 | Duka rahotanni | DW | 19.07.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin rana 19.07.2019

Shugabannin al’ummomi a Najeriya sun fara kiran yin karatu ta natsu game da makomar kasar dake fama da rikici inda Oni na Ife kuma daya daga cikin sarakunan gargajiya masu karfin tasiri ya baiyana damuwa kan furuce furuce da wasu ke yi masu nasaba da kabilanci da ka iya kawo tashin hankali a kasa.

Saurari sauti 60:00