SiyasaShirin Rana 18.10.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi10/18/2019October 18, 2019A cikin shirin zaku ji cewar a Najeriya ma’aikatan gwamnatin kasar ne ke cikin murna da farin ciki biyo bayan cimma yarjejeniya ta Karin albashi tsakanin gwamnatin kasar da wakilan kungiyoyin kwadagon Najeriyar. https://p.dw.com/p/3RWsgTalla