1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 17.07.2020

Gazali Abdou Tasawa
July 17, 2020

A cikin shirin za ku ji cewa a Najeriya a karon farko shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasar da aka dakatar da shi Ibrahim Mustapha Magu ya fito ya yi magana a kan zarge-zargen da ake yi masa da suka sanya dakatar da shi.

https://p.dw.com/p/3fVzt