Shirin Rana 17.06.2019 | Duka rahotanni | DW | 17.06.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana 17.06.2019

A cikin shirin za a ji hukumomin agaji a jihar Borno sun tabbatar da mutuwar mutane sama da 30 da kuma jikkatar mutane 42 sanadiyyar harin kunar bakin wake a Konduga da ke jihar Borno.

Saurari sauti 59:59