1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 16.07.2019

Binta Aliyu Zurmi
July 16, 2019

A cikin shirin za a ji cewa Hukumomin agajin a Najeriya sun zakulo gawawakin mutane da dama a karkashin wani ginin daya rufta a birnin Jos na tarrayar Najeriya, a yayin da matasan Afirka ke halartar wani babban taron duba hanyoyin da za su bi don kaucewa shiga cikin mawuyacin hali a Jamhuriyar Nijar.

https://p.dw.com/p/3MAI5