1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 15.08.2019

Gazali Abdou Tasawa
August 15, 2019

A cikin shirin za a ji cewa gwamnatin Najeriya ta yi wa tsarin tafiyar da gidajen yarin kasar kwaskwarima da nufin gyaran halayen mutanen da ake tsare da su maimakon hukunta su kawai.

https://p.dw.com/p/3Nyt7