1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 15.07.2020

Binta Aliyu Zurmi
July 15, 2020

A Najeriya Kungiyoyin mata sun gudanar da zanga-zangar lumana zuwa majalisar dokokin kasar domin neman ta dauki matakai na hukunci a kan masu yin fyade musamman ga yara kanana.

https://p.dw.com/p/3fNTc