1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 14.05.2019

Yusuf Bala Nayaya
May 14, 2019

Wasu kwamandojin yakin sojojin Najeriya da wasu dakaru biyu sun rasa rayukansu a ranar Litinin bayan da motarsu ta taka wata nakiya da ake zaton mayakan Boko Haram suka dasa.

https://p.dw.com/p/3IUGs