1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 13.01.2020

Abdullahi Tanko Bala
January 13, 2020

A cikin shirin za a ji shugaban kasar Niger Mouhammadu Issofou ya kori shugaban rundunar sojin kasar. A Najeriya kuma kotun kolin kasar ta dage shariun zaben wasu gwamnoni bayan samun yamutsin magoya bayan jam'iyyun siyasa.

https://p.dw.com/p/3W9Lt