1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 12.09.2018

Ramatu Garba Baba
September 12, 2018

A cikin shirin za a ji, a Najeriya ofishin kula da ayyukan jin kai na majalisar dinkin duniya ya nemi hukumomi su gaggauta daukar matakai don shawo kan cutar Kwalara da ke ci gaba da lakume rayukan al’umma a jihar Borno.

https://p.dw.com/p/34lrq