1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 12.06.2019

June 12, 2019

A cikin shirin za a ji cewar a Nijeriya an gudanar da bikin ranar dimukuradiyyar karo na farko a wannan rana ta 12 ga watan Yuni, wanda ya sami halartar shugabanni kasashe da dama na Afirka da na wasu nahiyoyin duniya.

https://p.dw.com/p/3KIhm