Shirin rana 11.11.2019 | Duka rahotanni | DW | 11.11.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin rana 11.11.2019

A cikin shirin za a ji cewar Za a ji cewar an yi kone kone a birnin La Paz na kasar Bolivia bayan murabus din shugaban kasar Evo Morales. A Najeriya, kungiyar kare hakkin bil Adama ta Human Right Watch ta nemi gwamnatin tarrayra ta haramta cin zarafin yara a gidajen mari

Saurari sauti 60:00