1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 09.11.2021

November 9, 2021

A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya ana mayar da martani kan hukuncin zaman gidan kaso na tsawon shekaru takwas da wata kotu ta yankewa tsohon shugaban kwamittin kula da 'yan fanshon kasar Abdulrasheed Maina bisa samunsa da laifin karkatar da naira biliyan biyu na kudaden fansho.

https://p.dw.com/p/42n99