1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana: 09.09.2020

September 9, 2020

Kisan da jami'an tsaro suka yi wa kasurgumin dan fashin nan Turwase Akwase wanda aka fi sani da Gana ya janyo tofa albarkacin bakin al'umma mabanbanta kama tun daga gwamnati ya zuwa masu fada a ji.

https://p.dw.com/p/3iF3E