1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 07.08.2019

Abdoulaye Mamane Amadou
August 7, 2019

A cikin shirin za ku ji cewa a Najeriya ana ci gaba da mayar da martani game da matakin gwamnatin kasar da ta bukaci karin wa'adi na ci gaba da tsare jagoran juyin juya hali na RevolutionNow a gidan yari.

https://p.dw.com/p/3NWjO