Shirin rana 07.07.2020 | Duka rahotanni | DW | 07.07.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin rana 07.07.2020

A cikin shirin za a ji cewar kwamitin yaki da cutar covid 19 a Najeriya ya fitar da jerin kaidojin da za’a yi amfani da su wajen gudanar da zabubbuka a kasar domin tabbatar da kula da lafiya da kuma kaucewa yaduwar cutar corona. To ko menene martanin ‘yan siyasar da hukumar zaben.?

Saurari sauti 60:00