1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 07.06.2019

Binta Aliyu Zurmi
June 7, 2019

A cikin shirin za a ji yadda hukumar kula da kafafen yada labaru ta NBC ta dauki matakin rufe gidajen radiyo da talabijin na AIT a Najeriya, a kasar Chadi kuwa shugaba Idriss Déby ne ke daukar tsauraran matakai ga 'yan adawa.

https://p.dw.com/p/3K2bc