1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 06.10.2019

Gazali Abdou Tasawa LMJ
October 6, 2019

A cikin shirin za kuji cewa shugaban kasar Mali Ibrahim Boubakar Keita ya musanta zargin cewa sojojin kasar na shirin gudanar da juyin mulki, bayan da mayakan kungiyoyinjihadi suka kai musu farmaki. Akwai shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.

https://p.dw.com/p/3Qnqn