1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 06.08.2019

Binta Aliyu Zurmi
August 6, 2019

A cikin shirin za a ji tagal-tangal da ake samu a farashin danyan mai a kasuwar danyan mai ta duniya ya fara haifar da damuwa ga mahukunta a Najeriya, musamman ma dangane da tsarin da kasar ta yi na kasafin kudi. Kana a Nijar kuma rahotanni na nuni da irin kungiyoyin da suka samu nasara a zaben kungiyoyin kwadago bayan da sakamakon ya fara yawo a kafofin sadarwa na zamani.

https://p.dw.com/p/3NSdS