1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 05.06.2019

Abdoulaye Mamane Amadou
June 5, 2019

A cikin shirin za a ji cewa yau ce ranar yaki da gurbata muhalli ta Majalisar Dinkin Duniya inda leda ke taka muhimmiyar rawa wajen gurbata muhalli a Najeriya.

https://p.dw.com/p/3Jv3Z