SiyasaShirin Rana 02.07.2020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi07/02/2020July 2, 2020A cikin shirin za ku ji cewar a Najeriya ‘yan majalisar dokokin kasar sun bukaci da a dakatar da shirin daukan ma’aikata na wucin gadi har dubu 774 a daukacin kananan hukumomin kasar. https://p.dw.com/p/3eiPITalla